Tambaya ta 20. Shin Allah zai karɓi wanin musulunci a matsayin Addini?
Amsa- Allah ba zai karɓi wanin Addinin musulunci ba.
Allah - maɗaukakin sarki - yace:{Duk wanda ya nemi wanin musulunci amatsayn Addini to ba za'a karɓa daga gareshi ba kuma a lahira yana daga masu asara 85}. [Surat Aal Imran: 85].